Chin chin din rogo

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

Anyi Shi a gargajiyance

Chin chin din rogo

Anyi Shi a gargajiyance

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsGarin alabon rogo
  2. Butter 2 tbl spoons
  3. 1Kwai
  4. 1/2 cupSugar
  5. 1/2 teaspoonBaking powder
  6. pinchSalt
  7. Madara (ko na gari ko na ruwa)
  8. Mangyada (yanda zai Isa suya)

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki Sami flour din rogonki ki tankade Sai ki sa a container Sai ki sa baking powder dinki ki zuba butter ki murje sann ki fasa kwanki a wata container din da ban Sai ki zuba sugar dinki da Madara da Dan ruwa kadan a cikin Kwan sann ki juyasu sai sun hade

  2. 2

    Sann ki juye hadin Kwan a cikin flour dinki ki kwaba chin chin din.

  3. 3

    In kin kwaba chin chin din Sai ki yanka ki soya

  4. 4

    In kin kwaba chin chin din Sai ki yanka ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Very creative well-done 👌👩‍🍳

Similar Recipes