Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4Lemon/ lime
  2. to tasteSugar
  3. Pinchblue food colour
  4. leavesMint

Cooking Instructions

  1. 1

    Squeez your lemon or lime

  2. 2

    In a blender, put all the ingredients and blend on a high speed

  3. 3

    Ki fitar sai ki tace ki saka a fridge

  4. 4

    Ki zuba sugar a karamar tukunya. Ki zuba wanda kika tace din kadan kar yayi yawa. Sai ki saka wuta kadan a hankali yana dahuwa.

  5. 5

    Bayan ya dahu zaki ga ya fara kumfa a saman. Sai ki kashe ki bar shi ya huce for a while

  6. 6

    Ki nemi glass cup ki zuba a ciki. Sannan ki dora mai sanyin a kai. Za ki iya adding ice cubes akai idan bai yi sanyi ba. Na saman zai zama darker than na kasan.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Similar Recipes