Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1 hour 20 minut
  1. Shinkafar tuwo
  2. Alayyaho
  3. Kayan miya
  4. Spices (maggi,onga,curry)
  5. Garlic (optional)
  6. Nama
  7. Gyadar miya

Cooking Instructions

1 hour 20 minut
  1. 1

    Dafarko zaki gyara shinkafarki ki jiqata don tafi nuna dawuri in an jiqa.

  2. 2

    Ki gyara alayyahonki ki wanke ki yanka ki yanka albasa.Ki gyara kayan miyarki ki tafasa,ki tafasa namanki da albasa da citta da tafarnuwa in kinaso,saiki hada da kayan miyan ki soya.Bayan sun soyu saiki saka alaiyahonki da albasa kici gaba da juyawa har sai ya soyu.

  3. 3

    To dama kin niqa gyadarki ko kin daka saiki saka a ciki kisa spices dinki ki juya ki rage wuta ki bari ya Dan turara,in kinaso zaki yayyafa ruwa kadan in bakyaso ki bari.

  4. 4

    After shinkafarki ta jiqu saiki wanke kisa ruwa a tukunya inya tafasa ki juye shinkafar,inta nuna takai tuqi ki tuqa,in kuma batai laushi ba ruwan ya qare saiki qara ki rage wuta in yayi ki tuqa kisa a Leda ki daure don kar yayi sanyi kisa a warmers,in anzo ci ki cire a Leda xai baki irin shape din nawa.Enjoy,serve with a cold drink like kunun aya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Nafisah Hadi Amin
Nafisah Hadi Amin @Nafsy1704
on
Gombe
Lives in Gombe,a Bs.c in Biology, Married with children. I love kitchen life
Read more

Similar Recipes