Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Sugarcane
  2. Pinapple
  3. Ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki cire bayan sugarcane da pinapple dinki ki wanke ki yanka kanana sai kisa a blender kisa ginger dinki kiyi blending

  2. 2

    Saiki tace kisa kankara,idan kinada bukatar qara sugar saiki kara,amma in sugarcane dinki da zaki shikenan basai kin saba

  3. 3

    Saiki shafa juice dinki a saman cup kisa sugar zakiga ya kama

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
on

Comments (2)

Hadiza Idris Imam
Hadiza Idris Imam @mrsrabiubbj
But blender zata iya markade sugar cane?

Similar Recipes