Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu cittanki mai yatsu guda daya babba,idan kin wanke sai ki yayyanka shi ko kidan buge shi ya fashe sai ki sa a tukunyan ki.Sannan ki dauko kanamfarin ki da cinnamon dinki duk kisa a tukunyan shayin ki sannan sai ki sa ruwa ki dora a wuta.

  2. 2

    Za ki barshi ya tafasa sosai,daganan zakiji yana bada kamshi,sai ki dauko lemon grass dinki ki zuba sannan ki kawo Zuma shima ki zuba.Idan ya kara tafasa sai ku sauke.

  3. 3

    Sai ki kawo kofuna ki tsiyaye.....faqat! The tea is ready.Thanks

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Azzahra's Kitchen
Azzahra's Kitchen @Azzahraah
on
Cooking has always been my passion. I love cooking, it's one of my favorite things to do, it had always been my favorite activity since I was a kid.
Read more

Comments

Similar Recipes