Ingredients

  1. 2 cupFlour
  2. pinchsalt
  3. oil 2 tble spn
  4. and water

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki diba flour dinki 2 cup kizuba a roba

  2. 2

    Sai kisa gishi da baking powder da mai ki jujjuyasu

  3. 3

    Idan kika jujjuyasu sai kisa ruwa ki kwabata kamar kwabin cincin sai kiyanka kashi shida ko fiye da haka daga nan sai kiyi rolling dinshi sai kisoya shikenan

  4. 4

    For d egg sour zaki yanka albasa tumatur attarugu da tattase sai kizuba mai a pan idan tayi zafi kisa albasa kidan soyata sama sama sai kizuba tumatur da tattase da attarugu kisoyasu tare sai kixuba sinadaran girki kisake soyasu sosai sai ki kada kwai guda uku kizuba ki jujjuyasu shikenan mungama aci dadi lfy 👌

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
on
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes