Ingredients

4people
  1. 1 cuppalm oil
  2. spinach
  3. 5seasonig cubes
  4. 5medium scotch bonet
  5. 3large red bell ppe
  6. 1large onion
  7. fresh fish
  8. ginger nd garlic
  9. s

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki wanke kayan miyarki kiyi grating amma banda albasa ita yankata zakiyi daban shima alaihun ki yanka ki wanke

  2. 2

    Shikuma kifin zaki gyara shi ne ki soya ki aje a side

  3. 3

    Ki dora tukunyarki a wuta kizuba mai kisa albasar inta fara soyuwa ki zuba kayan miyan kita juyawa

  4. 4

    Seki kawo seasoning dinki da grated garlic nd jinger kiyi adding kici gaba juyawa

  5. 5

    Kisa ruwa kadan ki rufe na 3mns ki bude kizuba spinach din ki juya kisa fish din ki rufe na 5 mins s3ki bude ki juya

  6. 6

    Zaki iyaci da white rice ko spag ko cous cous ko tuwo

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
on
kano, nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes