Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara dafa macronin ki tare da peas,da dan gishiri,daga baya sai ki yank a karas da koren wake ki zuba a ciki.Idan suka dahu sai ki sauke ki tace.Zaki kwara masu ruwan sanyi akai.Shi beetroot daban zaki feraye ki yanka ki dafa,idan yai laushi sai ki sauke ki yanka ki hade da ragowar kayan.
- 2
Idan suka tsane kuma sukayi sanyi,sai ki juye a mazubi mai zurfi(bowl).Ki saka mayonnaise,ki matsa lemon tsami ki juya.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13769750






sharhai (2)