Maqlooba rice da shredded beef

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Nasamo wannan recipe daga ameez's kitchen kuma naji dadinsa sosai nida iyalaina

Maqlooba rice da shredded beef

Nasamo wannan recipe daga ameez's kitchen kuma naji dadinsa sosai nida iyalaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Green papper
  4. Red papper
  5. tafarnuwaCitta da
  6. Albasa
  7. Nama
  8. Attarugu
  9. Maggi dunkule da knorr chicken da beef
  10. Curry thyme da cumin
  11. Onga classic
  12. Mai
  13. Tumeric powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tafasa shinkafarki sai kiwanke ki ajiyeta agefe sannan kiyanyanka kayakin da zakiyi amfanidasu namama kiyankata dogo dogo sannan kidaura tukunya a wuta kisa mai kadan sannan kizuba namar sai kizuba jajjagen tafarnuwa da citta kijujjuya sannan kizuba su maggi da sauran sinadaran kijujjuya sai kizu albasa da karas atare kijujjuya

  2. 2

    Sannan kizuba curry thyme da tumeric kijujjuya

  3. 3

    Sannan kixuba cumin powder kisake jujjuyawa saikuma kisa jan tattase da koren tattase kijujjuya sai kibari yadanyi nadan mintuna sai kisauke. Baya bukatan ruwa don haka kar azuba

  4. 4

    Sai kidaura wani tukunyar awuta kisa mai kadan sannan kizuba albasa kisoyata sama sama sannan kizuba jajjagen tafarnuwa da citta kisake jujjuyawa sai kijajjaga attaruku kizuba sai kisa maggi da tumeric da curry kijujjuya kisa cumin kisake jujjuya sai kisa ruwan dumi sannan kizuba shinkafar kijujjuya komai yahade awuri daya sai kikara ruwan daidai yanda zaidafamiki shinkafar shikenan sai kirufeta tadahu

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes