Home made chocolate syrup

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Ba Koda yaushe yakamata ki dunga sayen abubuwa a shagoba, yakamata ki dunga practicing a gida domin lapiar iyalinki

Home made chocolate syrup

Ba Koda yaushe yakamata ki dunga sayen abubuwa a shagoba, yakamata ki dunga practicing a gida domin lapiar iyalinki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
6 yawan abinchi
  1. Ruwa Kofi biyu
  2. Cocoa powder cokali shidda (6)
  3. Sukari Kofi daya

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki samu tukunya ki zuba ruwa Kofi biyu (2) saiki zuba sugar Kofi 1

  2. 2

    Saiki Bari yadan narke saiki zuba cocoa powder din ki barshi yaita dahuwa harsai yafara kauri kamar yanayin na chocolate syrup din saiki sauke ki barshi ya huce ki juye a container kisa a fridge

  3. 3

    Zai iya kaiwa tsawon wata 1 batare da ya lalace ba idan a fridge yake. zakuma ki iya kallon vedio din yanda nayi a YouTube, saikije YouTube kiyi searching meenat kitchen zakiga vedios dina saiki zaba ki kalla nagode.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Thanks dear, nima da kaina nakeyi chocolate syrup dina

Similar Recipes