CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Ci da kaza
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Ci da kaza ainihin hoton girkin

Ci da kaza

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

#OMN Wannan kazar bata yara bace amare da uwargida bisimillah ba ruwan ki da kashe makudan kudi wurin yin wannan. Anyways na yita ajiyar wannan nonon rakumi kusan wata 3 ance yana maganin ulcer amma gaskiya na kasa shan shi hakanan na nemi shawara kowa de in yi ci da kaza muyun 1 tace ana hada wa da dabino da kayan kamshi ayi lemu to shima de zanyi kokari na gwada in sha Allah

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 1mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1Budurwar kaza
  2. Ridi rabin kofi
  3. Nonon rakumi 75cl
  4. 1Citta
  5. 3Masoro
  6. Mai chokali 3
  7. 5Tarugu
  8. 10Tafarnuwa
  9. 1Albasa
  10. 5Cardamom
  11. chokaliBlack pepper
  12. chokaliMinannas
  13. chokaliKanun farari
  14. Baa sa ruwa
  15. 3Maggi
  16. 1Vedan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kazarki tas ki nika tarugu tafarnuwa da albasa se ki soya su cikin mai

    Ci da kazamatakin girki1 hoto
    Ci da kazamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Idan sun soyu baa zuba ruwa se ki saka kazarki ciki

    Ci da kazamatakin girki2 hoto
    Ci da kazamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki motsa kazar tareda kayan miya sannan wasu suna nika ridi da nonon rakumi nide hakan na saka

    Ci da kazamatakin girki3 hoto
    Ci da kazamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Se ki zuba nonon rakumin ki duka baa zuba ruwa sede idan bakida nonon me yawa se ki saka ruwa kadan amma

    Ci da kazamatakin girki4 hoto
    Ci da kazamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan ki saka dan dano guda 3 sun isa da vedan karami 1 idan ya wuce haka zeyi maggi da yawa idan kuma kina son saka gishiri to ki cire maggi 1 amma ni ban saka gishiri ba

    Ci da kazamatakin girki5 hoto
    Ci da kazamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Se ki sa su citta masoro cadammon minannas da kanun fari zaki iya amfani da nikakku amma ahakan yafi

    Ci da kazamatakin girki6 hoto
    Ci da kazamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sannan ki ba ridin ki tsoro a wuta kadan kaman kina soyawa shi kadai sannan ki sauke ki zuba

    Ci da kazamatakin girki7 hoto
    Ci da kazamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Ki motsa sannan ki saka wuta kadan wato low heat yanda komai ze shige cikin kazar se ki rufe

    Ci da kazamatakin girki8 hoto
    Ci da kazamatakin girki8 hoto
  9. 9

    Ki barta ta dahu kusan awa 1 kinayi kina motsawa kada ridin ya kama

    Ci da kazamatakin girki9 hoto
    Ci da kazamatakin girki9 hoto
  10. 10

    To masha Allah kazarki da dahu zaki iya cinta da tuwo ko da white rice ko ma da burodi wanda de ya kwanta miki arai

    Ci da kazamatakin girki10 hoto
    Ci da kazamatakin girki10 hoto
  11. 11

    Amarya Hauwa Murtala (ummi) Allah ya bada zama lafia da zuriya dayyaba amin

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
rannar December 08, 2022 10:25
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (8)

Fatima umar
Fatima umar @easy_lunch
August 15, 2024 12:43
In banida non rakumi me Zan iya sawa
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fresh yoghurt with fruit
  2. Tuwon shinkafa miyar wake
  3. Basmati rice and stew with chicken source
  4. Homemade Croissant
  5. Chapman
  1. Basmati rice and stew with chicken source
  2. Fresh yoghurt with fruit
  3. Vegetable soup
  4. Cookies
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16677574
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close