Ardeb

BARKA DA SHAN RUWA
Bayan daukar hutun kwannaki daga posting…
Nayi aiki da Cookpad tsawon shekara 5 kenan kwangilar da muka kulla da su ta kare.
Amma saka girki be kare ba in sha Allah zaku cigaba da ganin girkuna zafafa daga gareni in sha Allah girki kam baza mu fasa ba da izinin Allah
#ramadan #iftar #shanruwa #antyjami

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare cittar ki
Kk yanka kanana - 2
Se ki aza tsamiya bisa wuta tareda citta da kanunfari
Idan ta tafasa se kisa maburkaki ki burkake - 3
Se ki tace ki bari ya huce
Sannan ki sa hannu ki murza - 4
Se ki qara tacewa sannan ki nika cucumber da abarka da lemu ki tace
- 5
Se ki hada su tare duka kisaka a fridge yayi sanyi sosai
Asha ruwa lafia. - 6
Kada kisaka fruits dinki idan tsamiya nada zafi kibari har ta huce sannan
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (5)