Frozen kfc da dankalin turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan kfc soyane kawai naki

Frozen kfc da dankalin turawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan kfc soyane kawai naki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6-8 yawan abinc
  1. Frozen kfc leda guda
  2. Mai litar kuguda
  3. Dankalin turawa kilo guda
  4. Gishiri kadan
  5. Mayonnaise chokali biyu
  6. Ketchup chokali biyu
  7. Lataa kadan
  8. Ruwa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan da nalussafa,ki fere dankali kiyanka dogaye

  2. 2

    Sannan ki Bude kfc din

  3. 3

    Sannan. Ki kunna wuta kisa Mai afryfan yayi zafi ki soya dankali da gishiri sannan ki fara soya k fc kaman haka

  4. 4

    Zakisa wuta. Kadan kada yayi yawa do cikin yasoyu,sannan kijuya

  5. 5

    Sannan kisa amataci Dan man yafita

  6. 6

    Sannan ki samu flat kijera latas sannan kisa danlinturawa Wanda kika soya sannan kisa kfc Zaki iyaci da yajikoda mayonnaise Koda ketchup kaman haka

  7. 7

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes