
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
GIRKIN DA KE WAKILTA TA.
Haɗa kai da raba ƙaunarku na dafa abinci ta hanyar raba abinci wanda ya fi dacewa da ku akan Cookpad
1. Fara labarin girke-girke tare da hashtag #nazabiinyigirki saboda .......
2. Faɗa mana dalilin da yasa wannan girkin mafi kyau yake wakiltar ku ....
Kwanan wata 3 ga Oktoba - 15th Oktoba
Bari muyi nishadi tare da alummar mu Kula da Kasarmu don #RANAR ABINCIN DUNIYA 2022
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼🖼
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 📸: (na zaɓi)
- lokachin dahuwa












































