Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke waken soya ki markada
- 2
Kisa manja kadan sai ki tace
- 3
Ki daura a wuta in ya Fara tafasa sai ki zuba ruwan tsami zaki ga ya Fara churewa sai ki barshi ya chure
- 4
Ki tsiyaye a kwando sai ki yanka ki sa a ruwan Maggi
- 5
Ki soya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Awara da sauce
Godiya sosai ga Cookpad. Aunty Jameela Tunau ina godiya saboda ke kika gwada min Cookpad. Nagode sosai. Yar Mama -
-
-
-
-
Yadda ake hada awara(Tofu)
Memakon muyi ta siyan awara gwara mu hada da kanmu ko Dan kula da lfyr mu. Wanna. Shine karo.na 2 da nayu kuma tayi kyau sosaj.Tanada auki sosai. Khady Dharuna -
Tofu/ Awara/ kwai da kwai
Happy women’s dayRanan mata ta duniya#womensday #wdShifa yin awara ashe bama wani wuya keda shi ba idan de ka iyaIdan zaa sawo miki wake asawo me danyen haki (green) yafi yawan madara Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Awara
Me gidana y kasance yn son awara sosae sae n tmby shi me zamu Yi n Buda baki yace awara nace toh .Ada gsky sae dae n bada aikatau ayi min ko n siya danya n soya Amma yau nace Bari Nima dae na gwada yin awarar nan da kaina .... Finally ga awara Nan ta fito gwanin sha'awa💃 Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Soyayiyar wara mai soyyayen attarugu da albasa
Girki neh mai dadi domin ko ni ma'abociya san wara ce.#pizza Sokoto Muas_delicacy -
-
-
-
Awara
Nida iyalaina munkasance munason cin awara amma kuma bantaba gwadawaba sai wannan karon kuma alhmdllh nayishi yanda yakamata kuma munci munmore TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16559298
sharhai