Umarnin dafa abinci
- 1
Za’a saka shinkafa dafaffa sannan sai a zuba da kakken kuli kuli
- 2
Magi,mai,da kuma zogala sai a data su tare harsu hade jikin su ko wane ya kama wani
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Datun shinkafa 2
#ichoosetocook #nazabiinyigirki Inason datun shinkafa musamman idan yaji kuli-kuli😋nakan tsinci kaina a cikin nishadi tun kafin in Fara cinshi, iyalaina ma suna Jin dadin shi sosai. Nusaiba Sani -
-
-
-
-
-
-
-
Kwadon shinkafa da zogala
#sahurrecipecontest, inason zogala sosai, saboda yawan amfanin da take dashi a jikin dan Adam, shiyasa nayi wannan daddadan girki, kuma naji dadi sosai domin oga ya yaba kwarai❤❤ Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
-
-
-
Datun shinkafa da Allayu
Was fasting and at the late mins I made this and it taste yummy! Pc. A fan of veggies Khadija Muhammad firabri -
-
-
-
Jollof shinkafa da wake
Inason abinci da ake sosai , kuma iyalina suma sunaso saboda haka mun ji dadin wanan girki Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16555432
sharhai