Filanten da dankalin hausa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

#Nazabiinyigirki.
Yau de na dawo

Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa 4
  2. Filanten 3
  3. Gishiri
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki fere dankalin hausa sai ki yayyanka ki barbada gishiri

  2. 2

    Ki daura mai a wuta yayi zafi sai ki zuba a ciki.

  3. 3

    Idan ya soyu sai ki tsane

  4. 4

    Shima filanten sai ki bare ki yayyanka ki barbada gishiri sai ki soya.

  5. 5

    A ci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@YarMama shayin nakeso. Haka sunan plantain da hausa ko😂

Similar Recipes