
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Makon dandano
Wanne ne dandanon ku?
Strawberry
Chakulet
Vanilla
Kwakwa
Lemun tsami
????
Sanya dandanon da kuka fi so a cikin girkin da zaku raba daga 20 zuwa 27 ga Janairu
#flavour
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼️
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖️
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3📸 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa ⏲️⏲️




















