Carrot zobo

Fatyma saeed
Fatyma saeed @MF_KC
Katsina State, Nigeria

#dandano Ina son zobo sosai

Tura

Kayan aiki

30mins
3 yawan abinchi
  1. 1 cupZobo
  2. 2Carrot
  3. Cucumber half
  4. 1fresh ginger
  5. Mint (optional)
  6. Sugar (optional)
  7. 1 tspcinnamon powder
  8. 5clove
  9. 1Lemon

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaa samu Tukunya a zuba wankakken zobo,gogaggiyar ginger,dakakken clove,cinnamon powder a zuba ruwa a rufe tukunyar a tafasa idan yayi sai a sauke a tace

  2. 2

    Zaa markada carrot,cucumber da mint sai a tace ruwan a hada da ruwan zobon sai a saka sugar da kankara ko asaka a fridge yyi sanyi ayi garnish da lemo,cucumber da mint enjoy😋🍷

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

Similar Recipes