Wainar fulawa

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Tanada dadi sosae yara ma nasonta sosae

Wainar fulawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tanada dadi sosae yara ma nasonta sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Mai
  3. Tarugu da albasa
  4. Spices
  5. Curry
  6. Hadin yaji
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan zakiyi wainar fulawa Zaki kwaba fulawar da Dan ruwa kisa tarugu da albasa kisa tafarnuwa,curry,spices idan kinhada sekidora frying pan dinki kn wuta.

  2. 2

    Idan yayi zafi kisa mai kadan kinasoya harkigama sekisa hadin yajinki.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes