CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alkubus
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alkubus ainihin hoton girkin

Alkubus

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Alkubus

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 4 cupsGarin alkama
  • 2 cupsFulawa
  • Yis cokali baba 1
  • Gishiri kadan
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada alkama da fulawa a guri daya, ki saka gishiri kadan.

  2. 2

    Sai ki saka Yis, ki kwaba da ruwa,yadanfi kwabin fanke kauri,sai ki saka mai kadan akai,ki kara kwabawa.

  3. 3

    Sai ki rufe,ki barshi y tashi,sai ki dauko gwangwanayen cake ki shafa musu mai,sai ki dauko kwabin alkubus din ki zuzzuba a ciki.

  4. 4

    Sai ki rufe,ki barshi y kara tashi,sai ki daura steamer akan wuta ki zuba ruwa aciki,sai ki dauko gwangwanayen da kika zuba alkubus din ki jera aciki,sai ki rufe,ki barshi y turara.

  5. 5

    Idan yayi zakiji yana kamshi,sai ki sauke.

    Alkubusmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar April 15, 2020 08:14
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai (2)

Fa Iza Ibrahim Muhammad
Fa Iza Ibrahim Muhammad @cook_29713086
April 08, 2021 14:06
Abunda ban gane ba shin Ruwa dewa xansa wurin tirarawa sannan zan iya yin beking nashi a ovin ko dole Sai turarawa
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alkubus

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kwalliyar donut(strawberry flavor)
  2. Shinkafa da wake da sauce din alayyahu
  3. Carrot and coconut ginger drink
  4. Baked doughnut
  5. Dalgona coffee
  1. Kwalliyar donut(strawberry flavor)
  2. Puff-puff
  3. Carrot and coconut ginger drink
  4. Baked doughnut
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12123787
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close