Dalgona coffee

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

Yanada dadi kamar ice-cream

Dalgona coffee

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yanada dadi kamar ice-cream

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 minti
cup 1 yawan abi
  1. Naskufi 2tablespoon
  2. Sugar 2 table spoon
  3. Ice cube
  4. 1Madara pek
  5. Ruwan zafi 2 tablespoon

Umarnin dafa abinci

15 minti
  1. 1

    Ga kayan hadi zanhada Nescafe da sugar da ruwan zafi nasa mixer nabuga shi yayi kauri

  2. 2

    Na sami glass cup nadama madara nazuba nasa kankara sannan nazuba coffee whipped shiken sai sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes