Home made milk popcorn 🍿

Teemars Treats @fadimatou
This popcorn is so masha Allah as usual abincin gida yafi na waje dadi 🤤
Home made milk popcorn 🍿
This popcorn is so masha Allah as usual abincin gida yafi na waje dadi 🤤
Umarnin dafa abinci
- 1
Nanga ingredients dinki butter d corns
- 2
Zaki dora tukunyar ki sae kiyi melting butter
- 3
Ki xuba corns din ki juya sae ki rufe tukunyar ki sosae
- 4
Za kiga yana fashewa a hankali harya gama sae ki sauke tukunyar ki
- 5
Sae ki kawo butter melted ki zuba a kae
- 6
Sae ki zuba suga d madara
- 7
Ki Juya sosae
- 8
Idan kina so zaki iya saka condense milk sae ki xuba
- 9
Shikenan kin gama
- 10
Sae ci🤤🍿
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638097




















sharhai (2)