Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada garin alkama da flour kizuba yeast da mai kisa gishri ki kwaba
- 2
(yaddan ki kwabin panke tauri) sai rufe ya tashi na tsawon minti 45 sai dauko cup cake pan dinki ko buhu
- 3
Sai shafe shi da mai saiki zuba kwabin aciki ki turarara tsawon minti 25.shikenan sai kici da miyar taushe😜.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16770815






sharhai (2)