Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki Hada filawa,yeast da gishiri sai ayi mixing,sannan axuba ruwa acigaba da murxawa har ta hade,sannan akawo mai arinqa xubawa ana murxawa.
- 2
Sai ki bugashi (hadain filawar)sosai har sai yayi laushi sosai tsawan 30 mints.
- 3
Sai ki rufe hadin da Leda da murfi,ki barshi ya taso.
- 4
Sai ki dauko cups dinki,ki sanya mashi mai ki zuba hadin filawar a ciki.
- 5
Sai ki sanya steamer kan wuta ki jera cups din ki rude da faifai sai ki dora murfin steamer.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16790360





sharhai (2)