Hadaden dankalinturawa Mai coconut da coriander da lawashi

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyauya

Hadaden dankalinturawa Mai coconut da coriander da lawashi

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyauya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

h1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Dankalinturawa Rabin kilo
  2. Kwakwa rabi
  3. Gayan coriander kadan
  4. Maggi 2gishiri kadan
  5. Albasa guda chilli guda ukku tafarnuwa 1
  6. Thyme Rabin chokali thyme Bahrain kadan
  7. Albasa Mai lawashi guda
  8. Ruwa daidai bukata
  9. Lemon juice chokali guda ko cal
  10. Mai litar guda don soya
  11. Onga kadan
  12. Chitta kadan

Umarnin dafa abinci

h1mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki samo dankalin turawa ki wanke bayansa kiyanka biyu biyu kisa gishiri ki soya batare da kinfere ba

  2. 2

    Sannan kiyanka kwakwarki dogaye

  3. 3

    Sannanki kisa Mai afryfan ko tukunya ki Kuna wuta kisa kwakwar kisoya sama sama kisa lemon juice ko Kal ki juya

  4. 4

    Sannan kisa jajjagen Albasa dachilli da cittada thyme kijuya nawasu mintoci kisa maggi kijuya kisa dankalin ki Wanda kika soya batare da kinfereba ki juya

  5. 5

    Sannan kisa Albasa Mai lawashi ganyan coriandar ki juya kisa onga kijuya sai kisa Aflat

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu acilafiya nagode

  7. 7

    Aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes