Hadaden meat pie Mai corn flour da carrot da dankalin turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Ramadan Kareem ,
Hum wannan pie din ba Aba yaro Mai kyuya

Hadaden meat pie Mai corn flour da carrot da dankalin turawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ramadan Kareem ,
Hum wannan pie din ba Aba yaro Mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
6_8 yawan abinc
  1. Fulawa kufi biyu
  2. Corn flour chokali hudu
  3. Mai littar guda
  4. Ruwa daidai bukata
  5. Nikaken nama Rabin kilo
  6. Chilli biyu,Albasa guda
  7. 4Gishiri kadan maggi
  8. chokaliThyme,Rabin chokali,shammar kadan,curry Rabin karamin
  9. Sugar chokali guda
  10. chokaliBaking powder Rabin karamin
  11. TafarnuwaRabin karamin chokali

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi duk kayan da na lussafa sai ki kwaba fulawa da baking powder da gishiri da ruwa da da Mai kadan da sugar ki kwaba da Dan tauri kirufeshi kaman Rabin awa,

  2. 2

    Sannan kisa Mai kadan afryfan ki kunna wuta kisa Albasa da nikaken nama da kayan kamshin Dana lussafa,da maggi da gishiri,da carrot da dankalin turawa,sannan kimulmula fulawa nki yadda yayi maki sannan kisa katakon da kike murza fulawa ko injin taliya kiyi mashi fadi kirabashi kaman gida biyu Rabi kisa Naman ki manne sannan Rabin kiyanyanka sai ki shafa kwai ko ki kwaba fulawa da ruwa kishafa akarshen fulawa ki nade ki manne ki ajiye waje guda harki gama

  3. 3

    Sannan kisa Mai Afryfan ki kunna wuta inyayi zafi kisa meat pie din kisoya,Kuma wutar kadan zakisa,Dan kada ya kone

  4. 4

    Sannan kifidda kisa natace Dan man yafita sannan kisa tissue na kitchen aflat ki jera meat pie dinki

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes