Tuwon Alkama miyan bussasar kubewa da kifi

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan baa ba yaro Mai kyu ya

Tuwon Alkama miyan bussasar kubewa da kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Hum wannan baa ba yaro Mai kyu ya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
6 yawan abinchi
  1. Garin Alkama kilo guda
  2. cupBussasar kubaiwa Rabin
  3. Dafafen chefane chokali hudu
  4. 4Maggi
  5. Daudawa2
  6. 1Dili dawa
  7. Albasa gida
  8. chokaliCitta shammar Rabin karamin
  9. Ruwa daidai bukata
  10. Gishiri kadan
  11. Mai dai dai bukata
  12. Ruwa daidai bukats
  13. Kanwa kadan
  14. Garin shrimp 🦐 chokali guda
  15. Busashen kifi

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Da farko Zaki tanadi kayan Dana lussafa sannan ki kunna wuta kizuba ruwa su tafasa sannan ki sa kanwa kadan sannan dabi garin alkamarki awani ruba kizuba ki kwaba da ruwa sannan ki dinga zuba wa aruwan dumin kina talgawa zakiga Yana tukewa

  2. 2

    Zaki cigaba datukawa yatuke sosai sannan ki rufe nawasu mintoci sannan ki sa gari ki tuka tuwon inya tuku sannan ki ki yayafa ruwa kirufe yasulala zakiji Yana khamshi Masha Allah

  3. 3

    Sannan ki dinga diban tuwon kinasawa aleda ki daure ko ki mulmula Aruba ki ajiye awaje guda

  4. 4

    Sannan ki samu tukunya ki aza akan wuta kizuba mai yayi zafi kizuba albasarki waddakika goga kisoya da daudawa Mai citta da shammar sannan kisa chefane kijuya sannan kizuba ruwa da maggi da gishiri da Kara fish sannan ki kyara kifinki busashe ki wanke kizuba suta dahuwa kaman awa guda da rabi

  5. 5

    Sannan ki hidda kifin ki kada miyanki kaman haka sannan kisa kifin kirufe ta dahu sosai

  6. 6

    Sannan ki sa tuwonki aflat kisa miya kaman haka

  7. 7

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes