Kayan aiki

Minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Dankalin hausa
  2. Dakakken kuli kuli chokali 5
  3. Mai soyayye chokali 3
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke dankalinki ki fitar da dauda da laka

  2. 2

    Sannan kisa ruwa a tukunya kisa dankalin da gishiri kadan

  3. 3

    Ki barshi ya dahu tsawon minti 25

  4. 4

    Ki sauke kisa a ruwan sanyi sanna ki bare ki yanka

  5. 5

    Ki sami kuli kulin ki da mai kichi
    Asha Ruwa lafia. Iftar kareem 🌙

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes