Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Yeast 1teaspoon
  3. Sugar 1 teaspoon
  4. Salt 1/2 teaspoon
  5. Oil 2 spoon
  6. Filling
  7. Nama
  8. Albasa
  9. Attaruhu
  10. Kyn dandano
  11. curry
  12. Spices
  13. Baking
  14. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na sami ruwan dumi na xuba yeast n juya nasa oil,sugar da gishiri n barsu suka tashi sae n xuye a roba nasa Mai nasa flour n juya sosae n buga n barshi y tashi

  2. 2

    Na tafasa nama na n daka shi n yanka albasa na xuba Mai a kasko yy zafi n xuba albasa n soya sama sama nasa attaruhu kdn n xuba naman nasa kyn dandano curry da spices n juya minti kadan n sauke

  3. 3

    Sae n dauko dough dina already y tashi n raba shi gida 2 n murza yy Fadi sosae Amma fadin a circle sae n Rana shi gida 2 a tsaye n sake raba shi gida 2 a kwance sannan n sake raba shi biyu y tashi gida 8 kenan

  4. 4

    Sae na Zo dg saman ko wani Kashi nasa nama na nasa ruwa a bakin n manne sae n nannade kmr tabarma

  5. 5

    Hk duk nayi wa sauran har n gama na kunna oven na jera su a baking tray n musu egg wash n gasa

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes