Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba hudu
  2. Madara peak daya
  3. Madara condensed ludayi daya (optional)
  4. Sai sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyanka ayaba kizuba a blender sai madara da condensed dinki da sugar inkinsaka condensed no need kisa sugar saiki fasa kankara kixuba kiyi blending sosai idan kika gama saiki kara kankara ki motsa shikenan 😋

  2. 2

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Duk bunda akasama ayaba🍌 yana dadi 😋

Similar Recipes