Tura

Kayan aiki

  1. 5Ayaba
  2. gwangwaniGyada rabin
  3. 3Madara spoon
  4. 2Sugar spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyanka ayaba kixuba Madara sai gyada da sugar saiki zuba ruwa kadan ki jujjuyawa 😜😋😋kingama sai sha 😜 wannan shi ake kira dadi kan dadi Allah kigwada kiga koba mai yawa ba nasan zaki kara

  2. 2

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Duk bunda akasama ayaba🍌 yana dadi 😋

Similar Recipes