Potatoe balls

sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
kano

Yana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
  1. Dankalin turawa kilo 1
  2. Egg 3
  3. Attaruhu, 5
  4. Albasa 1
  5. Kayan dandano
  6. Fulawa rabin kofi
  7. Nama (optional)

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Da farko zaki fete dankalin ki ki wanke ki zuba a tukunya ki bara ya dahu sosai yayi laushi sai ki tace shi

  2. 2

    Bayan kin kwashe saiki fara smashing dinsa kina dan fat fada sa yayi laushi sosai

  3. 3

    Sai ki dauko jajjage ki zuba in kinada nama ki zuba kayan dan Dano ki zuba curry dadai sauran su

  4. 4

    Sai ki motsa komai ya shiga jikinsa sosai sai ki fara mulmulawa circle circle ⭕️ ko kuma duk shape din da kike so Kamar haka

  5. 5

    Sai ki fasa egg a kwano kisa Maggie da Al basa da attaruhu ki juya sai ki dauko dankalin nan kisa a fulawa kisa a egg din sai kisa amai haka zakiyi tayi har sai kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

Similar Recipes