Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. 3Kwai
  3. 5Attarugu
  4. 1Albasa
  5. Spices seasoning
  6. Ginger and garlic powder
  7. Curry
  8. tumeric kadan
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa doya da gishi da Maggi fari kadan, idan ta dafu kiyi marching dinta.

  2. 2

    Sai ki dora pan a wuta ki zuba Mai kadan kisa albasa, jajjagen tarugu da albasa, kisa seasoning and spices, ki barsu su soyu na 3 minutes.

  3. 3

    Bayan su soyu sai a zuba akan doyar a juya su hadu sosai.

  4. 4

    Daga nan sai a rika dunkula doyar a yita kamar kwallo.

  5. 5

    Sai ki fasa kwai ki zuba jajjagen tarugu da albasa, kisa gishiri, a dora pan a wuta a sa mai a bari yayi zafi.

  6. 6

    Idan man yayi zafi sai a rika dauko kwallon doyar ana sawa
    a kwai a na soyawa aman.

  7. 7

    Idan yayi sai a kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fateemah Boyee
fateemah Boyee @teemarhboyee
rannar

Similar Recipes