Umarnin dafa abinci
- 1
A yanka yam a cire Bayan a tafasa kar abari ta Dahu sosai sai meat shima a tafasa a daka
- 2
Sai Albasa da papper a yanks A zuba da Maggie da curry sai ayi mixing sai a Fidd shafe
- 3
A zuba mai a frypan sai a soya idan yayi golden brown a kwashe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16539241
sharhai (3)
gashi kuma dagani yayi dadi 🥂