Shinkafar tuwu basmati kilo guda • Kayanmiya Albasa tumatar tattasai chilli kowane guda biyu • Naman kasuwa kilo guda • Daudawa guda biyu • Citta,karanfani,shammar,thyme curry • Mai koshiya guda • Maggi guda • Kishiri kadan • guda ukk manya • Bussar kubewa Rabin kufi • Ruwa dai yadda zai Isa kidafa shinkafar