Cake din busasshen inibi

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Yayi matukar dadi ga kamshi mai kayatarwa. #happychildren'sday

Cake din busasshen inibi

sharhi da aka bayar 1

Yayi matukar dadi ga kamshi mai kayatarwa. #happychildren'sday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35mintuna
8 yawan abinchi
  1. Kofi 3 na flour
  2. 1 tspBaking soda
  3. 1Sukari kofi
  4. 1/2Butter
  5. Mai 1/2 kofi
  6. Madara kofi 1 (liquid)
  7. I tsp flavour
  8. 4Kwai
  9. Busasshen inibi 1/2 kofi

Umarnin dafa abinci

35mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu bowl ki tankade flour dinki

  2. 2

    Saiki samu bowl ki hade susassun kayanki guri daya kamarsu flour,sukari,baking powder, ki cakudasu waje daya ki ajiye agefe

  3. 3

    Ki samu different bowl kisa sukayi da butter sai kwai kiyi ta juyasu ko kisa mixer ki mixing dinsu sai sun narke sunyi kyau a ido

  4. 4

    Saiki saka Hadin busassun kayanki na flour

  5. 5

    Sannan ki dauko madara kofi 1 ki zuba ki kuma zuba flavour da manki kiyita juyasu saikinga kalar ta canja yayi gwanin kyau saiki kunna oven dinki domin yayi zafi

  6. 6

    Sannan ki dauko busasshen inibinki ki zuba rabi Rabin kuma saikinzo gashi zaki zuba

  7. 7

    Saiki zuba takardar gashi ki kumasa a gwangwanin da kikeson shape din cake dinki ya kasance saiki saka busasshen inibinki a samansa

  8. 8

    Saiki saka a oven a 170c wutar kasa ki gasa zuwa mintuna 30

  9. 9

    Saiki saka toothpick idan ya fito clean to cake dinki ya gasu saiki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes