Shinkafa da miyar alaiyahu me busashen kifi

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Shinkafa da miyar alaiyahu me busashen kifi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3Shinkafa kofi
  2. Markadadun kayan miya cup 3
  3. Alaiyahu
  4. Kayan kamshi cokali daya
  5. 1Albasa
  6. 1/4 cupManja
  7. 10Maggi
  8. Bushahan kifi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu ruwa ki daura a wuta idan ya tafasa ki zuba shinkafa idan kina son gishiri ki saka ki bata minti 30 tayi ki tace

  2. 2

    Zaki zuba mai a tukunya ki yanka albasa ciki idan ya fara soyuwa kisa kayan miyar ki ki soyasu

  3. 3

    Bayan nan sai ki kawo maggi da kayan kamshi ki zuba ko motsa ki yanka alaiyahu ki aje gefe

  4. 4

    Bayan nan sai ki samu kifin ki samu ruwan zafi ki zuba a roba kisa kifin ki ciki yayi kamar minti 5 sai ki cire

  5. 5

    Sanan ki kawo alaiyahu dinki ki zuba cikin kayan miyar da kike soyawa sanan ki kawo kifin ki zuba ki rufe zuwa minti 5 yayi sai ki sauke aci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Comments

Similar Recipes