Banana egg cake

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#cks It's yummy 😋 and I like to do it for my kids because they like it

Banana egg cake

#cks It's yummy 😋 and I like to do it for my kids because they like it

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 3banana
  2. 3eggs
  3. 11/2 cupflour
  4. 2tblspn sugar
  5. 2tblspn veg.oil
  6. 1 cupmilk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare banana dinki ki yanyankashi circle,sai ki dauko fry pan dinki ki Barbada masa sugar

  2. 2

    Sai ki jera banana dinki sai ki ajiyeshi a gefe.

  3. 3

    Sannan ki zuba milk sai ki Kara bugashi kadan sannan ki zuba flour ki juyashi ya hade jikinshi

  4. 4

    Sannan ki zuba veg.oil,Zaki iya saka vanilla flavor ko strawberry.

  5. 5

    Sai ki dauko bowl dinki ki fasa kwai din sai ki zuba sugar Zaki bugashi na Kamar 10min

  6. 6

    Sai ki daura akan wuta sai ki rufe idan kasan yayi sai ki juya shi

  7. 7

    Sai ki dauko wannan banana naki da kika zuba a pan dinki ki juye hadin flour dinki akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai (2)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
Wow! This is creative and i am sure it tasted yum 😍😍

Similar Recipes