Coconut cake

Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Ina Sha'awar cin cake kawai se nace bari na gasa shi a toaster.yayi dadi 🤤
Coconut cake
Ina Sha'awar cin cake kawai se nace bari na gasa shi a toaster.yayi dadi 🤤
Umarnin dafa abinci
- 1
Na zuba butter da sugar a bowl na saka muciya nai mixing har seda suga ya narke
- 2
Na fasa kwai na zuba nai mixing ya hade na zuba vanilla essence
- 3
Na samu wani bowl din na saka rariya a ciki se na zuba flour, baking powder,da Dan salt na juya se na tankade
- 4
Na zuba hadin flour kadan kadan a cikin hadin butter Ina mixing har seda kamai ya hade se na kawo coconut na zuba a ciki na juya
- 5
Na danyi preheating din toaster na shafa butter sannan na zuba kwabin na barbada coconut akai na rufe se na gasa
- 6
Shi kenan enjoy 😋😋🤤
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16631722



sharhai