Hadin Garin Danwake

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
Sokoto

Na Yanke Shawarar yinshi domin fatan samun Sakamako mai kyau

Hadin Garin Danwake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Na Yanke Shawarar yinshi domin fatan samun Sakamako mai kyau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi hudu na Alkama
  2. kofi biyu ko uku na Garin rogo
  3. kofi daya na Wake
  4. Rabin kofi na miyan Kuka ko fulawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki gyara alkamar ki da kuma wake ki cire masu duk wani datti

  2. 2

    Saiki hadesu guri daya sannan ki xuba Garin rogon aciki ki Kai inji a niqasu sosai sosai

  3. 3

    Idan aka kawo maki Saiki xuba rabin kofi na miyan Kuka ko fulawa Idan kinada buqata wannan ba wajibi bane sannan ki juyasu sosai su hade jikinsu

  4. 4

    Nayi amfani dashi nayi Danwake

  5. 5

    Hmmmm Abun ba'a magana domin kuwa yayi laushi kuma ga dandano.Kije Kiyi naki kizo ki bani #Cooksnap

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
rannar
Sokoto
I have so much passion for Cooking and Baking it's my dream😋😋😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes