Kosai mai garin kubewa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Gaskiya nide tunda nake kosai bai taba min kyau kamar wannan ba. #Sadaka

Kosai mai garin kubewa

Gaskiya nide tunda nake kosai bai taba min kyau kamar wannan ba. #Sadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1mintuna
8 yawan abinchi
  1. Kofi uku na wake
  2. Karamin cokali daya da rabi na garin bushasshen kubewa
  3. Albasa babba daya
  4. Tattasai
  5. Garlic
  6. 6Maggi
  7. cokaliGishiri Rabin karamin
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Farko na wanke waken tas na cire bayan.

  2. 2

    Sai na gyara albasa tattasai da garlic nasa a ciki na markada

  3. 3

    Na zuba garin bushasshen kubewa da Maggi da gishiri sai na buga kadan

  4. 4

    Nasa Mai a wuta da yayi zafi sai na Fara saku, in dayan bayan yayi sai in juya.

  5. 5

    Da haka da haka har na gama.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes