Tura

Kayan aiki

mn10mintuna
1 yawan abinchi
  1. Garin kwaki
  2. Albasa
  3. Tomatoes
  4. Yajin kuli
  5. Maggi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

mn10mintuna
  1. 1

    Awanke gari tas abari ya shanye ruwan Sai a yayyanka albasa tomatoes Sai asa Mai da Maggi da yaji. Akwabeshi guraya aringa dunkulaawa anachi. Abishi da ruwan sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (2)

MJ's Kitchen
MJ's Kitchen @mjrena
😀😀 har kinsa na tuno da zaman hostel 👍👍

Similar Recipes