Tuwon garin alkhama

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Alkama tana da kyau a jiki shiyasa cin ta yake da kyau

Tuwon garin alkhama

Alkama tana da kyau a jiki shiyasa cin ta yake da kyau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
2 yawan abinchi
  1. Garin alkama cup 3
  2. Ruwa cup 5
  3. Ruwan kanwa tbs 1

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Zaki tankade garin ki.. Sai ki Dora ruwan a wuta ya tafasa idan ya tafasa sai ki raba garin biyu ki kwaba rabi da ruwa cup daya da rabi ki zuba kiyi ta juyawa har yayi kauri

  2. 2

    Sai ki barshi ya hadu sosai kamar minti 15

  3. 3

    Sannan sai kisa ruwan kanwa ki kara juyawa

  4. 4

    Sai ki dauko sauran garin ki tuka.. Ki kara rufewa ya dahu zuwa minti 10

  5. 5

    Sannan ki kwashe kisa a leda

  6. 6

    Zaa iya ci da kowace irin miya.. Ta kuka ko kubewa ko ta ganye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes