Kaji guda biyu, Garin kuli kuli Mai kayan kamshi da maggi da gishiri, Mai rabin kofi, Hade haden kayan kamshi, Curru thyme, rosemary,garin karanfani kadan, Cardamon2,garam masala,kadan, Hade hade kayan kamshi 7 kadan, Bayleaf,2curry nakaji Rabin, Maggi 7gishiri kadan, Citta Rabin, Black pepper Rabin, Garin jaji Rabin