Dafaffen Dankalin Hausa Da Kuli Mai Dadi

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Dankalin Hausa Yana da matukar Amfani ajikin Dan Adam Musamman ga Yaranmu, Arika sarrafa masu ta hanyar:Soyawa, Dafawa kokuma Yin masu Fatenshi don Yana Kara masu Baseerah dakuma Bude masu Kwakwalwa.. 🤗

Dafaffen Dankalin Hausa Da Kuli Mai Dadi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Dankalin Hausa Yana da matukar Amfani ajikin Dan Adam Musamman ga Yaranmu, Arika sarrafa masu ta hanyar:Soyawa, Dafawa kokuma Yin masu Fatenshi don Yana Kara masu Baseerah dakuma Bude masu Kwakwalwa.. 🤗

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20minutes
2 yawan abinchi
  1. Dankalin Hausa madaidaichi
  2. Ruwa kadan na dafawa
  3. Kuli Dakakken Mai Yaji

Umarnin dafa abinci

20minutes
  1. 1

    Ki sama Dankalin Hausan Ki kamar Haka

  2. 2

    Ki Fere Ki zuba a Tsaftatacciyar Tukunya kamar Haka

  3. 3

    Gayinan yafara Nuna. Kinayi kina Dubawa har ya nuna

  4. 4

    Gayinan Na Gama alamar ta nuna kenan

  5. 5

    Ga Kuli na Mai Yaji nan

  6. 6

    Gayinan Yaji Maggy

  7. 7

    Kizuba Dankalinki Iya yadda Zaki iya cin sannan ki zuba Kulinki

  8. 8

    Sannan ki zuba Mai Na Kuli Soyayye

  9. 9

    Saiki Zuba Yaji Mai Tafarnuwa idan kina so

  10. 10

    Gayinan kin Gama Hadin Dankalinki Amma ki aje Ruwa Mai Dan sanyi agefe🤪😚

  11. 11

    Ki Fara da Sunan Allah kici kina Njoyin Abinki

  12. 12

    Masha Allah 😍🥰😋😘

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes