Dankalin hausa da kuli (Mandaqo)

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yana d dadi sosai 😋😋 #teamkano

Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Kuli
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke dankalin ki kidaura ruwa akan wuta idan y tafasa ki juye dankalin ki ki barshi y nuna (idan mnya ne dole saikin rarrabasu sbd cikin su y nuna mai kyau)

  2. 2

    Idan y nuna ki kwashe ki xuba cikin normal water su huce saiki fere ki soya mai kisa kuli sai aci lpya 😋 yna d dadi sosai musamman idan yajin kulinki y hadu 🥰😋

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes