Kwadon latas

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Kwadon yayi indai yaji kayan hadi

Kwadon latas

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kwadon yayi indai yaji kayan hadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
4-6 yawan abinc
  1. Latas dushe guda
  2. Albasa guda
  3. 2Tumatar
  4. Maggi2
  5. Garin yaji rabinchokali
  6. Garin kuli kuli kufi guda
  7. Gishiri kada Kal chokali hudu

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke latas dinki ki bubbudashi sannan ki jikashi da cal da gishiri yayi kana Rabin awa

  2. 2

    Sannan ki yanka shi kiyanka Albasa da tumatar

  3. 3

    Sannan ki dako mazubi kizuba ki badeshi da maggi,da yaji da kuli ki juya kisa Albasa da tumatar ki juya,kwadon ya hadu

  4. 4

    Allah ya amintar da hannayen mu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes