Rogo da gyda ko quli quli

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wannan girki akwai Dadi sosai ba'abawa yaro me qiwa

Rogo da gyda ko quli quli

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki akwai Dadi sosai ba'abawa yaro me qiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rogo
  2. Gyda me gishiri
  3. Garin quli quli
  4. Qwalamar duniya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki Sami danyen rogon ki maibawo sai ki jiqashi a ruwa yana.

  2. 2

    Idan ya kwana sai ki bare shi tsaye ba fere sabida yin hakan yana sashi ya Yi daci.

  3. 3

    Saki samu steamer kisa ruwa ki shisshiya Shi kwance sai ki sai ki rufe yadda tiririn bazai fita ba ki Dora a wuta.

  4. 4

    Idan ya dahu zakiga ya fari ya laushi idan kin stira Masa cokali to sai ki sauke.

  5. 5

    Sai ki Sami gyda me gishiri ki murje bawo ko ki sa daka quli da abin dandano da gishiri kadan sai ki zuba a paranti qarami.

  6. 6

    Sai ki Sami qwalama itama ki zuba a gefe

  7. 7

    Shike Nan angama sai aci Dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes