Kubewa Rabin kilo, Kaza guda, Mai koshiya biyu, Shinkafa kilo guda, Maggi8, Curry,thyme,garin Albasa,garin tafarnuwa,Rabin karamin, Black pepper,tandoori masala,7spices Rabin karamin, Citta rosemary Rabin karamin, Gishiri Rabin, Dafafen chefane koshiya shidda, Ruwa daidai bukata